FINANCE AND ACCOUNT DEPARTMENT

PLANNING AND MONITORING MANAGEMENT DEPARTMENT

  1. kula da duk wani tsari da zai kawo cigaba a makaranta tsakanin karatun ɗalibai, malamai da ma makaranta gabaɗaya.
  2. Ƙirƙiro wasu abubuwa masu kyau sosai da yake tafiya da zamani wanda zai kawo cigaba a makaranta.
  3. kula da ayyuka na makaranta da sanin kawo gyara na duk abunda makaranta take ƙoƙarin ingantawa.
  4. kula da karatun ɗalibai wajen jawo hankalin su dan su samu ƙwarin gwuiwa na samun yin karatu da zuwa makaranta.
  5. kawo sabon tsari a kowani shekara dan samun canji a tsari na makaranta.
  6. kula da ayyuka na makaranta
  7. kula da side na makaranta
  8. lura da programmes na makaranta

PROGRAMMES AND STUDENTS DEVELOPMENT DEPARTMENT

  1. Training na ɗalibai wajen wasu karatuka na musamman domin samama ɗalibai cigaba a karatunsu.
  2. lura da ɗalibai wajen yanayin karatunsu na yau da kullum.
  3. kwaɗaitar da ɗalibai da samusu son karatu da zuwa makaranta kullum a zuciyansu.
  4. ƙirƙirar wasu sabin karatuka na musamman da ɗalibai zasuyi lokaci bayan lokaci.
  5. kula da abubuwan da ake shirya wa ɗalibai da kuma masu shirya wa.

HEALTH AND SOCIAL DEPARTMENT

  1. Samar da tsaftan ɗalibai da makaranta.
  2. Rayuwa cikin jindadi da nutsuwa wajen karatu.
  3. kula da yanayin uniform na ɗalibai da yanayin shigansu.
  4. kula da lafiyan ɗalibai wajen cikinsu, shansu da zamantakewansu da ɗalibai.
  5. kawar da duk wani abu da zai jawo jefa ɗalibai cikin haɗari.